SHAWARMA Mai Dankali 🌯
SHAWARMA Mai Dankali 🌯

Hey everyone, I hope you are having an incredible day today. Today, I will show you a way to make a special dish, shawarma mai dankali 🌯. One of my favorites. This time, I’m gonna make it a bit unique. This is gonna smell and look delicious.

SHAWARMA Mai Dankali 🌯 is one of the most favored of current trending foods in the world. It’s appreciated by millions every day. It is easy, it is fast, it tastes delicious. SHAWARMA Mai Dankali 🌯 is something which I have loved my entire life. They’re fine and they look wonderful.

To begin with this recipe, we must prepare a few ingredients. You can have shawarma mai dankali 🌯 using 22 ingredients and 6 steps. Here is how you cook it.

The ingredients needed to make SHAWARMA Mai Dankali 🌯:
  1. Make ready Kwabin burodin SHAWARMA
  2. Prepare Flour Kofi biyu
  3. Take Yeast cokali daya
  4. Take Baqar Hoda qaramin cokali
  5. Take Gishiri qaramin cokali
  6. Take Sugar rabin cokali
  7. Make ready Mai cokali hudu
  8. Make ready Hadin SHAWARMA
  9. Get Tsokar nama zallah
  10. Take Tarugu ukku
  11. Make ready Albasa qarama
  12. Get Maggie
  13. Prepare Kayan qanshi
  14. Make ready Mai kadan
  15. Take Baqin Maggie (soy souce)
  16. Make ready Soyayyan dankali
  17. Take Ganye da za'a sanya a ciki
  18. Prepare Tumatur
  19. Prepare Koren tattasai
  20. Get Albasa
  21. Prepare SHAWARMA souce
  22. Get Salad dressing
Steps to make SHAWARMA Mai Dankali 🌯:
  1. Da farko na wanke hannu nah don tsafta ce duk wani datti, sai na zuba flour a bowl tare da yeast, baking powder, gishiri, sugar na juya sosai sai na kawo mai na zuba nasa ruwan dumi na kwaba sosai har ta hade jikin ta, na shafe jikin da mai na kawo murfin kwanon na rufe na sanya shi a guu mai dumi don yh tashi.
  2. Bayan yh tashi na dauko na qara kwaba shi sosai sai na rarraba shi na barbada flour a abin da zan murza na dauko daya daga kwabin na fara murza shi har yayi fadi, sai na dora pan a wuta da mai kadan sai na saka wannan kwabin burodin na rage wuta don ya gasu ba tare da qone ba, haka nayi tayi har na gama, na sanya jarida a jikin robar da zan ke tara burodin saboda gumi kada yh shiga kuma kada ta bushe.
  3. Na hada wannan tsokar kazar da kayan qanshi da dandano suka daho amma ban bare ruwan yh qone ba na sauke. Na kuma soya dankalin shima na kwashe na ajiye a guu daya. Gasu kamar haka.
  4. Sai na hada SHAWARMA souce da salad dressing na juya sosai.
  5. Sai na kawo burodin SHAWARMA na shafa masa wannan hadin, sai na saka Dankali na kawo nama Shima nasa, na kawo koren tattasai da albasa na jera sa na nade ta. Shikenan sai achi dadi lpyπŸ€—πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹
  6. Gaskiya wannan SHAWARMA Mai Dankali tana da matuqar dadi sosai πŸŒ―πŸ˜‹

So that’s going to wrap this up with this exceptional food shawarma mai dankali 🌯 recipe. Thanks so much for reading. I’m sure you will make this at home. There’s gonna be interesting food in home recipes coming up. Remember to bookmark this page on your browser, and share it to your family, friends and colleague. Thanks again for reading. Go on get cooking!